Idris Ajimobi da Fatima Ganduje

Fatima Gandyje zata auri dan gwamna jihar Oyo Isiaka Abiola Ajimobi

Garin Kano ta samu manyan baki yayin da surukan gwamnan jihar daga jihar Oyo suka garwaya garin domin bada kayan lefen Fatima Ganduje.

 

Abu ba'a cewa komai, kayan dai kamar yadda majiya suka shaida mana da tireloli aka sauke su. Kana an gudanar da wata biki domin karban kayan.

 

 

Gwamnan zai aurar da diyar shi Fatima zuwa ga Idriss Abiola Ajimobi bana



source http://www.pulse.ng/hausa/kayan-lefen-fatima-ganduje-diyar-gwamnan-jihar-kano-id7875037.html
Share To:

Anonymous

Post A Comment:

0 comments so far,add yours